Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ci Gaba da Kwace Garuruwa da Boko Haram, Keyi Yasa Mutane Barin Gidajensu a Bama, 10 ga Satumba

Mutanen da suka kauracewa gidajensu, sun ce 'yan Boko Haram, na sintiri tsakanin garuruwa biyu masu nisan kilo mita 50 tsakani, abun da 'yan kungiyar sun kwace ya kai tsawon kilo mita 320 kusa da iyarkar Najeriya da Kamaru.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG