Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON ‘YA MACE: Muhimmancin Sana’a Ko Aikin Hannu Ga ‘Ya Mace, Satumba 21, 2022

Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon sana'a ko aikin hannu ga 'ya mace na da mahimmanci domin mai sana'a tana iya jure duk wani kalubale na rayuwa musamman idan tayi rashin mai kulawa da ita.

Saurari cikakken shirin da Aisha Muazu ta gabatarar:

CIWON ‘YA MACE: Muhimmancin Sana’a Ko Aikin Hannu Ga ‘Ya Mace, Satumba 21, 2022 .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:44 0:00

XS
SM
MD
LG