Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Dangari: Tarihin Garin Aloshi, Jihar Nasarawa


Des femmes et des enfants dans Bandiagara, Mali, le 13 fevrier 2005

Shirin Da Dangari na wannan makon ya kai ziyara garin Aloshi a karamar hukumar Keana da ke jihar Nasarawa, a karkashin jagorancin gidan rediyo da talabijin din jihar Nasarawa.

Sarkin garin Aloshi Alhaji Muhammad Agye Usman, wanda shi ne Basaraken garin na 18, ya bada dan takaitaccen tarihin garin inda ya bayyana cewa garin ya shahara a harkar noma da kiwo.

Alhaji Agye ya kuma ce babbar matsalar da suke fuskanta ita ce ta tabarbarewar harkokin tsaro.

Saurari cikakken shirin wanda Sadiq Abbas ya gabatar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:08:54 0:00

XS
SM
MD
LG