Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Rikicin Will Smith Da Chris Rock A Oscars Tare Da Jarumi Sani Mu'azu, Afrilu 01, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Lamarin dai ya faru ne a lokacin da Chris Rock cikin barkwanci ya yi ba’a akan yanayin gashin kan matar Will Smith, Jada, wacce a baya-bayan nan ta aske kanta kusan tal kwabo, saboda wata larura da take damunta da ake kira Alopecia wacce ke haifar da zubewar gashi.

Shirin duniyar Amurka na wannan mako ya mayar da hankali ne kan wata takaddama da ta kunno kai tsakanin wasu manyan jaruman Hollywood a Amurka, a lokacin da ake bikin karrama jarumai da fina-finan da suka yi fice na Academy Awards ko kuma Oscars, lamarin da ya har ya kai ga mari – batun da kuma har yanzu ake ci gaba da ce-ce-ku-ce akan sa a Amurka.

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Rikicin Will Smith Da Chris Rock A Oscars Tare Da Jarumi Sani Mu'azu - 6'35"
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:12 0:00

XS
SM
MD
LG