Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SYRIA Dakarun Gwamnatin Siriyya da Taimakon Jiragen Saman Yakin Rasha Sun Kaiwa 'Yan Tawaye Hari a Kusa da Birnin Aleppo


Dakarun gwamnatin Siriyya da taimakon jiragen saman yakin Rasha sun kaiwa "yan tawaye hari a kusa da birnin Aleppo biyo bayan zargin cewa an bide wani gari kusa da birnin da iska mai guba.

XS
SM
MD
LG