Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA Mahaifin Musulmin Sojan Amurka Nan da ya Mutu a Shekarar 2004 a Iraqi, Khizr Khan, ya Gayawa Muryar Amurka


Mahaifin musulmin sojan Amurka nan da yam utu a shekarar 2004 a Iraqi, Khizr Khan, ya gayawa Muryar Amurka cewa takaddamarsa da Donald Trump na haifar da sakamako mai kyau.

XS
SM
MD
LG