Dalilan Mu Na Ganawa Da Tsoffin Shugabannin Kasa

Gwamnan Sokoto Aliyu Magatakarda Wamako ya ce matsalar tafiyar da abubuwan gwamnatin Najeriya ne ya sa zagayen ganawa da tsoffin shugabanni
WASHINGTON, DC —
Gwamnan jahar Sokoto Aliyu Magatakarda Wamako na cikin gwamnonin arewacin Najeriya hudu da suka fara zagayen ganawa da tsoffin shugabannin Najeriya. Bayan sun gama tattaunawa da tsoffin shugabannin mulkin sojin kasar guda biyu, wato janar Ibrahim Badamasi Babangida da janar Abdulsalami Abubakar, wakilin Sashen Hausa Umar Farouk Musa ya tuntubi gwamnan na jahar Sokoto Aliyu Magatakarda Wamako ta wayar talho kuma ya tambaye shi ko me ye manufar su ta ganawa da tsoffin shugabannin kasar Najeriya? Sai Gwamna Aliyu Magatakarda Wamako yayi karin bayani kamar haka:
Za ku iya son wannan ma
-
Fabrairu 02, 2023
Zaben 2023: Tarihin Siyasar Jihar Benue
-
Fabrairu 02, 2023
'Yan Takarar Gwamna A Jihar Filato Sun Yi Muhawara