Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sanata Ndume Ya Ce Har Yanzu Bai San Dalilin Dakatar Da Shi Ba


Sanata Ndume Ya Ce Har Yanzu Bai San Dalilin Dakatar Da Shi Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:37 0:00

Shugaban marasa rinjaye Sanata Ali Ndume, ya ce har yanzu bai san dalilin da ya sa aka dakatar da shi daga majalisa ba biyo bayan wani jawabi da ya yi a gaban majalisar. Ndume ya bayyana hakan ne a wata hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka kamar yadda za ku kalla.

XS
SM
MD
LG