WASHINTGON D.C. —
Shirin Domin Iyali na wannan makon, zai kawo muku bitar abin da wasu al'ummar Nijar ke fatan ganin hukumomin kasar sun sa gaba a wannan shekarar ta 2023 da muke ban kwana da ita.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna