Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Dubban Masu Zanga-Zanga Sun Yi Tattaki A Birnin Paris Don Neman A Soke Dokar Da Ta Yarda Da Auren Jinsi Daya


Dubban masu zanga-zanga sun yi tattaki a birnin Paris don neman a soke dokar da ta yarda da auren jinsi daya, watanni 6 kafin zaben shugaban kasa a Faransa.

XS
SM
MD
LG