Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Rikicin Amurka, Rasha Da Ukraine, Fabrairu 04, 2022


Mahmud Lalo

Shin Rasha na shirin kai mamaya a Ukraine? Wannan ce tambayar da ke labban jama’a da dama yayin da cacar bakar da ake yi kan wannan batu ke ci gaba da zafafa, lamarin da ya kai ga jakadun Amurka da Rasha suka kai ruwa rana a Majalisar Dinkin Duniya.

DUNIYAR AMURKA: Rikicin Amurka, Rasha Da Ukraine - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:36 0:00


XS
SM
MD
LG