Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Waiwaye Kan Batun Janyewar Dakarun Amurka a Afghanistan - Disamba 17, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan makon ya yi waiwaye ne kan muhimman batutuwan da muka tattauna a wannan shekara mai karewa inda a wannan makon muka yi duba kan batun janyewar dakarun Amurka a Afghanistan. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Waiwaye Kan Batun Janyewar Dakarun Amurka a Afghanistan - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:37 0:00


XS
SM
MD
LG