Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Dan Najeriya Da Ya Koyar Da Harshen Hausa a Jami'ar Georgia A Amurka, Fabrairu 18, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Duniyar Amurka na wannan mako ya sake waiwayar Shamsuddeen Magaji, dan Najeriya da ya koyar da harshen Hausa a Jami'ar Georgia da ke Amurka. Magaji yana kan aikin koyarwa a Amurka a daidai lokacin da annobar coronavirus ta barke.

Duniyar Amurka na wannan mako ya sake waiwayar Shamsuddeen Magaji, dan Najeriya da ya koyar da harshen Hausa a Jami'ar Georgia da ke Amurka. Magaji yana kan aikin koyarwa a Amurka a daidai lokacin da annobar coronavirus ta barke, lamarin da ya sa ya zama dole sai daga gida ya rika koyar da dalibansa ta kafar yanar gizo.

A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Dan Najeriya Mai Koyar Da Harshen Hausa A Jami'ar Georgia Da Ke Amurka - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:49 0:00

XS
SM
MD
LG