Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Biden Na Neman A Jingine Karbar Kudin Harajin Man Fetur, Yuni 24, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sai dai ‘yan jam’iyyar adawa ta Republican a majalisar dokokin kasar, sun nuna rashin gamsuwarsu da wannan bukata da Biden ya gabatar, suna masu cewa, ba za ta yi wani tasiri ba.

Shugaban Amurka Joe Biden, ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin kasar da su amince a janye harajin da ake cirewa Amurkawa idan sun je sayen mai har na tsawon watanni uku, a wani mataki na saukakawa al’umar kasar tsadar rayuwar da suke fama da ita. A yi sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Biden Na Neman A Jingine Karbar Kudin Harajin Man Fetur, Yuni 24, 2022 - 6'02"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:58 0:00

XS
SM
MD
LG