Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Harin Birnin Buffalo A Jihar New York, Mayu 20, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Wannan hari, ya sake ta da muhawara kan kiraye-kirayen samar da dokokin da za su takaita mallakar makamai cikin sauki a Amurka. 

Shugaban Amurka Joe Biden da mai dakinsa Jill Biden sun kai ziyara garin Buffalo da ke jihar New York a ranar Talata, don yi wa iyalan bakaken fatan nan 10 da wani dan bindiga ya kashe a wani kantin cefane a ranar Asabar din da ta gabata ta’aziyya. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Harin Birnin Buffalo A Jihar New York - 6'15"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:15 0:00

XS
SM
MD
LG