Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Fara Janyewar Dakarun Amurka A Afghanistan


Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan yadda dakarun Amurka suka fara janyewa daga kasar Afghanistan bayan shekara kusan 20 da suka kwashe suna yakar kungiyoyin Taliban da Al-Qaeda. A cikin shirin za ku ji abin da shugaba Joe Biden ke cewa da kuma irin tsokacin da masana a harkar tsaro suka yi. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Fara Janyewar Dakarun Amurka A Afghnistan - 5'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:41 0:00


XS
SM
MD
LG