Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Tallafin Da Amurka Ta Ba Ukraine Na Gab Da Karewa - Fadar White House - Nuwamba 10, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Fadar White House ta ce Shugaba Vladimir Putin zai iya yin galaba akan kasar ta Ukraine cikin mako guda, muddin Majalisar ba ta gaggauta amincewa da bukatar da ya mika ta neman karin tallafin ga Ukraine ba.

Gwamnatin Shugaba Biden ta yi gargadi ga Majalisar Dokokin Amurka kan barazanar da ke tattare da rashin amincewa da bukatar da ya mika ta neman karin tallafin dala biliyan 61.4 ga Ukraine.

Batun da shirin ya maida hankali ke nan wannan makon.

Saurari shirin:

DUNIYAR AMURKA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG