Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Matsalar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Amurka, Mayu 13, 2022


Mahmud Lalo

Fadar Gwamnatin Amurka ta White House ta dora alhakin hauhawar farashin kayayyakin akan annobar COVID-19 da kuma Shugaba Vladimir Putin saboda mamaye Ukraine da ya yi, lamarin da ya sa man fetur da hatsi suka yi tsada.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan matsalar hauhawar farashin kayayyaki da Amurka take fuskanta a baya-bayan, kama daga abin da ya shafi farashin litar man fetur zuwa na kayayyakin masarufi da sauran ababen more rayuwa.

DUNIYAR AMURKA: Matsalar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Amurka - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:54 0:00

XS
SM
MD
LG