Washington D.C. —
Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan amincewa da wani kudurin doka da majalisar wakilan Amurka ta yi a ranar Laraba, a wani mataki na kokarin maganace matsalar harbe-harbe a Amurka.