Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gasar Karatun Alkur’ani: “Yadda Mijina Ya Taimaka Mun Samun Nasara”


Gasar Karatun Alkur’ani: “Yadda Mijina Ya Taimaka Mun Samun Nasara”
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00

Nusaiba Shu’aibu Ahmad 'yar jihar Kano a Najeriya wacce ta zo ta daya a gasar karatun Alkur’ani ta kasa ta mata ta shaidawa Sashen Hausa na Muryar Amurka yadda aka yi ta samu nasara a gasar.

XS
SM
MD
LG