Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dalilin Da Ya Sa Muke Garkuwa Da Mutane


Dalilin Da Ya Sa Muke Garkuwa Da Mutane
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:10 0:00

Yayin da ake ci gaba da fama da matsalar garkuwa da mutane a Najeriya, wakilinmu Sani Shu’aibu Malumfashi ya samu shiga dajin Sububu a Jihar Zamfara inda ya tattauna da shugabannin masu aikata ta’asar.

XS
SM
MD
LG