Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Bibiya Kan Batun Ba Mata Kashi 35 Cikin Dari Na Mukaman Dori-Kashi Na Hudu-Yuni, 27, 2019


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

A kashi hudu kuma na karshe a wannan bibiya kan batun ba mata kashi talatin da biyar cikin dari na madafun iko, bakin da muka gayyata domin musayar miyau, Hajiya Hauwa El-yakub wadda ta tsaya takarar wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattijan tarrayar Najeriya sai dai hakarta bata cimma ruwa ba, da kuma barrista A'isha Ali Tijjani yar gwaggarmayar kare hakkokin bil'adama musamman mata, sun bayyana abinda suke gani ya kamata gwamnati ta maida hankali a kai wajen cike guraba da kuma tabbatar da shugabancin kwarai .

Saurari cikakken shirin

Ba Mata Kashi 35% na mukaman dori Pt4-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:16 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG