Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Yuli 11, 2018: Bibiya Kan Tsarin Ciyar Da Yara A Makarantun Gwamnatin Najeriya Kashi Na Uku


Grace Alheri Abdu

Kafin muyi sallama da masu ruwa da tsaki da muka gayyata domin neman hanyar inganta shirin ciyar da yara da abinci a makarantun gwamnatin Najeriya, bakin namu sun bayyana matakan da suke gani ya kamata a dauka domin ganin kwalliya ta biya kudin sabulu.

Yau ma Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari yana tare da bakin namu,Kwamred Tahir Mahmud Saleh jami'in kungiyar Bridge Nigeria Initiatie BNI, sai kuma Mal Sani Rabi'u hedimasta a makarantar sakandare ta Jambulo a Kano, da kuma Abdullahi Ja'af daya daga cikin rukunin jami'an da aka dauka domin sa ido a shiri.

Saurari cikakken bayanansu.

Bibiya kan ciyar da yara da abinci kashi na uku-10:14"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG