Accessibility links

Gwamnan jahar Sokoto Alu Magatakarda Wamako yayi bankwana da PDP ya koma APC

Wakilin Sashen Hausa a Sokoto Murtala Faruk Sanyinna ya aiko da rahoton cewa wasu 'yan jam'iyar PDP sun bayyana jin dadin su da matakin da gwamnan jahar Alu Magatakarda Wamako ya dauka na barin jam'iyar ya koma APC. Sai dai kuma akwai wasu 'yan jam'iyar ta PDP da suka ce kafar gwamna Wamako kafar su.

XS
SM
MD
LG