Harin Najeriya: Sama da dalibai 300 ne har yanzu ba a gano su ba
Wadanda suka yi garkuwa da dalibai sama da 300 na makarantar sakandaren kimiyya ta gwamnati dake Kankara, a jihar Katsina a Najeriya sun bukaci gwamnati ta biya su kudin fansa domin sako yaran. Fiye da dalibai 300 ne ba a gani ba tun bayan harin da aka kai makarantar ta maza a daren Juma’a.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Satumba 03, 2024
Mutum 129 Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Congo
-
Agusta 01, 2024
An Fara Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Fadin Najeriya