Accessibility links

Hotunan Ziyarar Shugaban Faransa Emmanuel Macron a Burkina Faso

Yau Talata Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai wata ziyara Burkina Faso a wani rangadin yankin kasashen Yammacin Afirka da ya fara.

Takwaran aikinsa shugaban, Roch Marc Christian Kabore, ne ya yi maraba da shi a fadar kasar da ke Ouagadougou, babban birnin kasar.
Bude karin bayani

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare  da takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron a fadar kasar dake Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017 
1

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore yana yi wa takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron marhaban a filin jiragen sama dake Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017   
2

Isowar shugaban Faransa Emmanuel Macron a filin jirgin sama na binin Ouagadougou da ke Burkina Faso, Nuwamba 27, 2017  
3

Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore tare da takwaran aikinsa shugaban Faransa Emmanuel Macron a fadar kasar, da ke Ouagadougou, Nuwamba 27, 2017   
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG