Accessibility links

Rundunar 'Yan Sandan Najeriya aImo Ta Kama Kayan Zabe da Makamai da Ake Jigila Domin


'Yansandan Najeriya suke sintiri.

'Yan Sanda a jihar Imo ta kama kayan zabe da ake shirin kaiwa wata jihar da za a yi zaben gwamna a karshen mako

Rundunar ‘yan sandan Nigeria dake jihar Imo, kudu maso gabashin Nigeria, tace ta kama wasu mutane kimanin Dari da Tamanin da uku dauke da wasu kayayyakin hukumar zaben Nigeria, hadi da wasu dimbin makamai.

Kwamishinan 'Yan sanda na jihar Mohammed Musa katsina ya tabbatarwa wakilin Sashen Hausa Lamido Abubakar wannan labari kamar yadda zaku ji karin bayani cikin hira da suka yi.

XS
SM
MD
LG