Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Kano-Kwamishina Yayi Murabus Kan Shirin Gwamnatin Jihar Na Shiga APC


Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso

Ga alamar ziyarar zawarcin da APC ta kai jihar kano ta janyo wani kusa a gwamnatin Kwankwaso yin murabus.

Ga Alama ziyarar zawarcin da shugabannin jam’iyyar APC suka kaiwa Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso, ta bar baya da Kura.

Ziyarar ta makon jiya da APC ta kai Kano tana ci gaba da janyo surutai, da cece-kucen Siyasa. Wannan yunkuri na Zawarcin da APC keyi a Kano ta janyo Murabus din Kwamishinan Ilmi na Jihar Kano Barr. Faruk Iya Sambo. Ya kuma bada dalilin murabus din nasa da cewa yayi ne bisa manufa domin shi ba zai bar jam’iyyar PDP ba.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:42 0:00
Shiga Kai Tsaye

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG