washington dc —
Shirin Kallabi na wannan mako waiwaye ne kan wasu daga cikin abubuwan da su ka faru tun daga ranar farkon da muka fara haska fitila kan harkokin siyasa a Najeriya kasance mun fara shirin ne dab da kammala babban zaben kasar ta shekara ta 2023.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna