Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kamaru Ta Doke Najeriya Da Ci 1- 0 A Wasan Sada Zumunta


Kamaru Ta Doke Najeriya Da Ci 1- 0 A Wasan Sada Zumunta
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:42 0:00

Kamaru ta doke Najeriya da ci daya da nema a wani wasan sada zumunta da aka yi ranar Jumma’a, biyo bayan wata dama da Andre-Frank Zambo Anguissa na kulob din Fulham ya samar.

Kamaru ta doke Najeriya da ci 1-0 a wani wasan sada zumunta da aka yi a ranar Jumma’a, biyo bayan wata dama da Andre-Frank Zambo Anguissa na kulob din Fulham ya samar.

Zambo ya zura kwallonsa ne a minti na 37. 'Yan wasan na Najeriya sun zubar da dama da yawa yayin wannan karawa.

Duka kasashen biyu sun haye matakin cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afirka, kuma a yanzu za su yi kokarin kara azama ne don gasar wadda za a yi a farkon shekarar badi.

Kulub din biyu za su sake haduwa ranar Talata 8 ga watan Yuni don yin wani wasan sada zumunta.

Karin bayani akan: kofin kasashen Afirka, Fulham, Kamaru​, Nigeria, da Najeriya.

XS
SM
MD
LG