Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osibanjo, Ministan Tsaro tare da Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya sun halarci taron bikin cika shekaru 58 da samun yanci kai daga kasar Inglila da aka yi a Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shkarar 2018.
Hotuna: Kasar Najeriya Ta Cika Shekaru 58 Da Samun Yancin Kai Daga Kasar Ingla

1
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, Mataimakin shugaban Kasar Yemi Osembajo, Ministan Tsaro tare da Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya sun halarci taron bikin cika shekaru 58 da samun yanci kai daga kasar Inglila a Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shkarar 2018.

2
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Yemi Osinbajo a dandalin taro da ake kira Eagle Square dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

3
Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Yemi Osinbajo a Filin Eagle Square dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.

4
Wasu daga cikin shugabanin gwamantin Najeriya a Filin Eagle Square Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.
Facebook Forum