Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASSA BA KASAWA BA: Bayani Akan Tsarin Zamantakewar Nakasassun Abuja A Kungiyance, Kashi Na Hudu - Yuni, 30, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Yau shirin ke bankwana da shugaban masu bukata ta musamman na yan kasuwar Abuja Alhaji Ibrahim Sagir wani dan asalin jihar Kano mazaunin birnin tarayya. A makon da ya gabata, bakon shirin ya yi bayani a game da kalubalen da nakasassu ke fuskanta a kan maganar matsuguni

Saurari karashen hirar shi da Medina Dauda:

NAKASSA BA KASAWA BA: Bayani Akan Tsarin Zamantakewar Nakasassun Abuja A Kungiyance, Kashi Na Hudu-6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

XS
SM
MD
LG