Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya ta kaddamar da kwamitin hada sarakuna a cikin tsarin mulkin kasar

Kwamitin karkashin shugabancin Mai Martaba Sarkin Lafiya, Mai Shari’a, Sidi Muhammad zai duba hanyoyin da sarakuna zasu shiga a dama dasu cikin harkokin mulki, musamman a shiyyar Arewacin Najeriya

Gwamnan jIyar Filato, Simon Lalong wanda ke matsayin shugaban gwamnonin Arewa, da yake kaddamar da Kwamitin a garin Lafiya, fadar jihar Nasarawa, yace kwamitin na da muhimmancin la’akari da matsayin sarakuna na kasancewa kusa da jama’a musamman a bangaren samarda zaman lafiya da tsaro a yankunansu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG