Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Da Ke Tattare Da Yin Tu'ammali Da Miyagun Kwayoyi - Yuni 23, 2022


Hauwa Umar

Shirin ya karbi bakuncin kwararren likitan kwakwalwa, Dr. Sa'adu Habu na babban asibitin Maradi, inda ya bayyana mana illar shaye-shaye miyagun kwayoyi ga lafiyar jiki da kuma kwakwalwar dan adam.

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya leka kasar Jamhuriyar Nijar inda muka ji ra'ayoyin jama'a kan matsalar shaye-shaye, da illolinta tare da yin hira da wani matashi da yake wannan dabi'a amma ya tuba.

LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Da Ke Tattare Da Yin Tu'ammali Da Miyagun Kwayoyi - 11'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:31 0:00

XS
SM
MD
LG