Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Alamomi, Matakan Kariya Daga Cutar Kyandar Biri - Mayu 19, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

An samu wani mutum dan kasar Birtaniya da ya je Najeriya a ranar 20 ga watan Afrilun shekarar 2022 dauke da cutar ta Kyandar Biri.

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna kan cutar Kyandar Biri don wayar da kan jama'a da kuma daukar matakan kariya don dakile yaduwar ta. Shirin ya samu bakuncin Dr. Isa Adamu Mavo na Ashifa Clinic da ke yankin Karu a Abuja, babban birnin Najeriya.

LAFIYA UWAR JIKI: Alamomi, Matakan Kariya Daga Cutar Kyandar Biri - 11'36"
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:36 0:00

XS
SM
MD
LG