Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Rashin Haihuwa A Tsakanin Ma'aurata - Yuni 16, 2022.


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Matsalar rashin haihuwa a tsakanin ma’aurata ta zama ruwan dare a sassan duniya, sai dai kwararru na cewa akwai hanyoyin da ake bi wajen kokarin gano inda matsalar take.

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne akan matsalolin da suka shafi rashin haihuwa tare da Dr. Surayya Auwal Suleiman.

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Rashin Haihuwa A Tsakanin Ma'aurata - 12"15
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:31 0:00

XS
SM
MD
LG