Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Sanda A Janhuriyyar Nijar Sun Kama Magungunan Jabu

Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi a Jamhuriyar Nijar ta bada sanarwar cafke tan 29 na maganin jabu da aka kiyasta kudinsa akan miliyan 560 na sefa lokacin da wasu ke kokarin shigo da su ta iyakar kasar da Burkina Faso

XS
SM
MD
LG