Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mahaukaciyar guguwar Eta a Guatemala ta haifar da zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a yankin, ta kuma kashe sama da mutane 100

Mahaukaciyar guguwar Eta a Guatemala ta haifar da zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a yankin, ta kuma kashe sama da mutane 100
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:42 0:00

Mahaukaciyar guguwar Eta a Guatemala ta tilasta dubban mutane zuwa matsugunai na wucin gadi bayan guguwar ta haifar da zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a yankin, lamarin da ya sa aka kwashe mutane, ta kuma kashe sama da mutane 100 tun daga ranar Lahadi 8 Nuwamba.

XS
SM
MD
LG