Accessibility links

VOA60 AFIRKA: MALI Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita, Ya Hadu Shugaban 'Yan Adawa Soumaila Cisse


Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita, ya hadu da shugaban ‘yan adawa, Soumaila Cisse domin tattaunawa kan batutuwan tsaro da kuma ranakun da za a yi zaben da ke tafe.

XS
SM
MD
LG