Accessibility links

VOA60 AFIRKA: IVORY COAST Wata Tsohuwar Gadar Karfe Mai Kimanin Shekaru Dari Dake Layin Dogon Abidjan Zuwa Ouagadougou Ta Rushe


Wata tsohuwar gadar karfe mai kimanin shekaru dari dake layin dogon Abidjan zuwa Ouagadougou ta rushe da jirgin kasa mai daukar kaya akan ta amma babu wanda ya rasa rai.

XS
SM
MD
LG