Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SAUDI ARABIA Miliyoyin Musulmi Sun Taru A Makka Domin Gudanar Da Aikin Hajji


Miliyoyin musulmi sun taru a Makka domin gudanar da aikin Hajji, wanda ake sa ran tattalin arzikin kasar zai bunkasa da biliyoyin daloli.

XS
SM
MD
LG