Accessibility links

VOA60 DUNIYA: LAOS Shugaba Barack Obama Ya Kai Ziyara A Laos


Shugaba Barack Obama ya kai ziyara a Laos, bayan da ya bayyana cewa Amurka za ta ba da tallafin milyan 90 domin share nakiyoyin da aka dasa da basu tashi ba a lokacin yakin Vietnam.

XS
SM
MD
LG