Accessibility links

VOA60 AFIRKA: GABON Zaben Shugaban Kasar Gabon ya Haifar da Fushi Akan Hausawa da Musulman Bitnam Masu Karamin Rinjaye


Zaben shugaban kasar Gabon ya haifar da fushi akan Hausawa da Musulman Bitnam masu karamin rinjaye, bayan da masu zanga zanga suka zarge su da marawa shugaba Bongo baya.

XS
SM
MD
LG