Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Dalilan Da Jam'iyyar APC Ta Bayar Na Tsuga Kudin Takaddar Takara, Afrilu 29, 2022


Isah Lawal Ikara

A cikin shirin na wannan mako mun dubi dalilan da Jam'iyyar APC ta bayar na tsuga kudin takaddar takara, da kuma matsayin malaman Jami'a kan wannan kudi. Haka kuma shirin ya duba maganar yuwuwar zaben 2023 da kuma rikicin majalisar dokokin Jihar Adamawa sakamakon bayyana kujerar dan-majalisar da ya sauya sheka a matsayin ba kowa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

MANUNIYA: Dalilan Da Jam'iyyar APC Ta Bayar Na Tsuga Kudin Takaddar Takara, Afrilu 29, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

XS
SM
MD
LG