Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Kwaskwarimar Dokokin Zabe A Najeriya, Oktoba 29, 2021


Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari ne akan kwaskwarimar dokokin zabe da zabubbukan shugabancin Jam'iyyar APC na Jiha.

Saurari cikakken shirin:

Manuniya-Kwaskwarimar Dokokin Zabe A Najeriya:10"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG