Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Nazari Akan Maganar Amfani Da Na'urorin Zamani Wajen Zabubbuka


Isah Lawal Ikara

A cikin shirin na wannan mako an yi nazari ne akan maganar amfani da na'urorin zamani wajen zabubbuka da kuma tattara sakamako sai kuma maganar maida mulkin kasa kudanchin Najeriya da kuma takaddamar gidan Talabijin na Channels da kuma hukumar kuda da kafafen yada labaru ta Najeriya NBC.

MANUNIYA: Nazari Akan Maganar Amfani Da Na'urorin Zamani Wajen Zabubbuka
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00


XS
SM
MD
LG