Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MDD Ta ware 25 ga watan Nuwamba ranar yaki da wulakanta mata


Niger women walk on a street in Niamey, Niger.
Niger women walk on a street in Niamey, Niger.

Ranar 25 ga watan Nuwamban kowace shekara, ran ace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da cin zarafin mata da kananan yara a duniya.

Yayin da MDD ke karfafa daukan matakan hana cusa kananan yara a ayyukan soja a kasar Somaliya, MDD a jumhuriyar ta dukufa-ka’in da na’in wajen kokarta rage wulakancin da ake yiwa mata a jumhuriyar Nijer. A tattaunawar da wakilin muryar Amurka a maradi, Choibu mani yayi da babbar jami’ar kula da ayyukan kyautata jin dadin jama’a a Madam Gany Salamatou, tayi bayanin dalla-dallar matsalar da mata da kanann yara kwe fuskanta wajen kare ‘yancinsu na walwala da bayyana ra’ayinsu.Jami’ar ta kuma yi kira ga al’ummar maradi a jumhuriyar Nijer da su rika girmamam junansu musamman mata a rika kuma daukan matakan inganta tarbiyyar yara domin sune manyan gobe.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG