Accessibility links

Mutane 15 Sun Mutu, Iyalai Kimanin 300 Sun Bar Gidajen su a Rikicin da Akayi Tsakanin 'Yan Kabilar Tiv

  • Halima Djimrao

Mutane na ta gudu daga gidajen su sanadiyar rikici

Rikicin ya barke ne tsakanin 'yan kabilar Tiv mazauna garuruwan Ogondo da Citire masu iyaka da karamar hukumar Donga.

Bayan rikicin wakilin Sashen Hausa a yankin Ibrahim Abdulaziz ya tattara karin bayanin da ya aiko kamar haka:

XS
SM
MD
LG