Accessibility links

VOA60 DUNIYA: TURKEY Dubban Masu Zanga Zanga Sun yi Maci a Titutuna Birnin Istanbul, don Nuna Goyon Bayansu ga Shugaba Tayyib Erdogan


Dubban masu zanga zanga sun yi maci a titutuna birnin Istanbul, don nuna goyon bayansu ga shugaba Tayyib Erdogan da kuma yin Allah wadai da yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba.

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG