Accessibility links

VOA60AFIRKA: NIGERIA Kungiyar Agajin Likitoci ta MSF Tayi Gargadin cewa 'Yan Gudun Hijira Dubu 70suna Fuskantar Matsananciyar Yunwa.


Kungiyar agajin likitoci ta MSF tayi gargadincewa 'yan gudun hijira dubu 70 suna fuskantar matsananciyar yunwa a garin Dikwa dake arewa maso gabashin Najeriya.

XS
SM
MD
LG